iqna

IQNA

IQNA - Bayan nasarar da Masoud Bizikian ya samu da rinjayen kuri'u a mataki na biyu na zaben shugaban kasar karo na 14, jami'ai da shugabannin kasashe daban-daban sun taya shi murnar nasarar da ya samu a sakonni daban-daban.
Lambar Labari: 3491463    Ranar Watsawa : 2024/07/06

Tehran (IQNA) Ra’isi ya bayyana cewar siyasar matsin lamba da barazana ba za su sanya al’ummar ta yi watsi da haƙƙoƙinta
Lambar Labari: 3486173    Ranar Watsawa : 2021/08/05